Sanusi II Ya Tabo Batun Wani Gwamna Ya Tsige Shi a Gaba, Ya Fadi Matakin Dauka
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa ba zai damu ba idan wani gwamna ya sake raba shi da sarautar Kano a nan gabaMai martaba Sarkin ya nuna farin cikinsa kan yadda gwamnatin jihar ta dawo da masarautar Kano yadda aka santa a daSarkin na Kano ya kuma nuna farin cikinsa cewa ba a lokacinsa ba ne tarihin masarautar na fiye da shekara 1000 zai lalaceEditan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
[Read More]